Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
2.9
Contains ads
Tip Varyant Mimari Minimum Sürüm Ekran DPI'sı
2.9
1035 APK
universal Android 4.1
120 - 640dpi
Boy: 8.81 MB
Sertifika: e44763a669eae706121c8fc5370094659a310c9b
SHA1 imzası: a77481945e714d9d5fff7f5f4cc8739dfd45cc5d
Mimari: universal
Ekran DPI'sı: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Cihaz: laptop, phone, tablet
0 downloads Google Play'den indirin
İndirmek Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK ücretsizScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3Screenshot app 4Screenshot app 5

İndirmek Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK ücretsiz

Wannan uygulama Yana dauke da Ingantaccen Tarihin Annabi Muhammadu (SAW)

Wannan uygulaması yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi ve Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (TESTERE) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba Bir Lokacin WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Falaen Ula Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulunci da kuma rayuwar Annabi Mohammad (TESTERE).
ina fatan wannan uygulama wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan uygulama kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Allah Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan bdAbdullahi (SAW).

Muhammed Abdulan Abdullahi Abdulan Abdul-Muɗallibi Hashan Hashimi Aban Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi Kian Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi İbrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Ebul-Kasım, Ebu İbrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Al'abdu da Arra ' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance silah Ahlul Baiti (a.s), bir ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Bir aiko shi bir Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka karva daga gare shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su bir bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina bir farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru bir farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan uygulama bir taimaka bir yi paylaşım facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran sosyal medya domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi indir su amfana.
Kada kuma bir manta ayi değerlendirme na wannnan application five star
Daha fazla göster

Ne var ne yok

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
5.0

Bu uygulamayı derecelendirin

Şimdi oyla
Şu anda derecelendirilmiş 5.0 yıldızlar

Daha fazla bilgi

Güncellendi 2022-03-25
Boy 8.81 MB
Şimdiki versiyonun 2.9
Android gerektirir 4.1 ve üstü
içerik derecelendirme Tüm yaşlar
Tarafından teklif edildi first-rate-apps
geliştirici [email protected]
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
first-rate-apps
Bu uygulamanın tüm sürümleri için izinler gösteriliyor
Bu uygulamanın şunlara erişimi vardır:
Güncellemeler Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa her gruba otomatik olarak ek yetenekler ekleyebilir. Daha fazla bilgi edin

APK'ların yüklenmesi

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
first-rate-apps
icon-app-rating
Yıldızları seçerek uygulamaya oy verin