Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
2.9
Contains ads
Rodzaj Wariant Architektura Wersja minimalna DPI ekranu
2.9
1035 APK
universal Android 4.1
120 - 640dpi
Rozmiar: 8.81 MB
Certyfikat: e44763a669eae706121c8fc5370094659a310c9b
Podpis SHA1: a77481945e714d9d5fff7f5f4cc8739dfd45cc5d
Architektura: universal
DPI ekranu: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Urządzenie: laptop, phone, tablet
0 downloads Kup w Google Play
Pobierać Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK za darmoScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3Screenshot app 4Screenshot app 5

Pobierać Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK za darmo

Wannan aplikacja yana dauke da Ingantaccen Tarihin Annabi Muhammadu (SAW)

Aplikacja Wannan yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI da Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Aikin Hajji da Matsayi Sahaba A Lokacin Annabi SAW & Bayansa da kuma Mumali. Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Shine aka fassara shi izowa harshen hausa domin amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga can haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin a fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwarum musun (WIDZIAŁ).
ina fatan wannan aplikacja wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan aplikacja kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).

Muhammad ɗan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥamad ibn albb hd ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) bisa mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musaga Gare Shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi i Makka a voye shekara uku ya kuma kira su a bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) od Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.

„Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (a.s) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su wurare da yawa da mafi girmansu sune: Badar-Uhud-Al-khandak (Ahzab) - Khaibar-Huna.


Don Allah idan ma kaji dadin wannnan aplikację a taimaka i yi udostępnianie na Facebooku, WhatsApp, Twitter, Instagram da Sauran media społecznościowe dominują Sauran Yan uwa muzułmanie na to, że pobieranie amfana.
Kada Kuma a manta ayi ocena na wannnan aplikacji pięć gwiazdek
Pokaż więcej

Co nowego

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
5.0

Oceń tę aplikację

Oceń teraz
Obecnie oceniane 5.0 gwiazdy

Więcej informacji

Zaktualizowano w 2022-03-25
Rozmiar 8.81 MB
Obecna wersja 2.9
Wymaga Androida 4.1 i nowsze
Ocena Zawartości Dla wszystkich
Oferowane przez first-rate-apps
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
first-rate-apps
Pokazuję uprawnienia dla wszystkich wersji tej aplikacji
Ta aplikacja ma dostęp do:
Aktualizacje do Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa może automatycznie dodawać dodatkowe możliwości w ramach każdej grupy. Ucz się więcej

Instalator APK

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
first-rate-apps
icon-app-rating
Oceń aplikację, wybierając gwiazdki