Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
2.9
Contains ads
Jenis Varian Arsitektur Versi Minimum DPI layar
2.9
1035 APK
universal Android 4.1
120 - 640dpi
Ukuran: 8.81 MB
Sertifikat: e44763a669eae706121c8fc5370094659a310c9b
tanda tangan SHA1: a77481945e714d9d5fff7f5f4cc8739dfd45cc5d
Arsitektur: universal
DPI layar: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Perangkat: laptop, phone, tablet
0 downloads Dapatkan di Google Play
Unduh Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK gratisScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3Screenshot app 4Screenshot app 5

Unduh Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa APK gratis

Wannan aplikasi yana dauke da Ingantaccen Tarihin Annabi Muhammadu (SAW)

Aplikasi Wannan yana dauke da Ingantaccen Tarihin Fiyayyen Halitta
Annabi Muhammadu Sallallahu Alaihi wa Sallam Daga Haifuwa Zuwa Jana'iza, da RAYUWAR ANNABI (SAW) A CIKIN WATAN AZUMI dan Rayuwar Annabi (SAW) A Lokacin Allah SAW) wanda wasu Shahararen marubuta na tarihi suka wallafashi da harshen larabci. Bersinar alias fassara shi izowa harshen hausa dominan amfanarwa ga al'umar Hausawa wadan da ke neman ililmi akan cikeken tarihin Manzo Allah (S.A.W).

Littafin ya kunshi gundarin rayuwar Manzon Allah tunda ga kan haihuwar sa, da kuma irin gwagwarmayar da yasha kafin sa fara saukar masa da wahayi. Littafin bai tsaya nan ba kadai, ya kara bamu asali da kuma tarihi na mussulunci tunda daga kan annabi na farko, wato annabi Adam (AS) zuwa sauran annabawa a takaice.shi dai wannan littafi yafi bada karfi akan kafuwar musulusan da kuma (GERGAJI).
ina fatan wannan aplikasi wanda akayi shi don sauwakin amfani zai zamo abin amfanarwa ga al'umar musulmi.
Don Allah idan har kajin dadin amfani da wannan aplikasi kayi kokari ka yadashi don wasu suma su amfana.

Takaiccen tarihin manzon Allah.

Manzo Muhammad Al-Habib ɗan ʿAbdullahi (SAW).

Muhammad Abdullahan Abdullahi ɗan Abdul-Muɗallibi ɗan Hashimi ɗan Abdu-Manafi ɗan Ƙusayyi ɗan Kilabi, Sallallahu alaihi wa aalihi wa sallam, (Harshen Larabci: Abūl-Qāsim Muḥammad ibn ʿAbd ibn ʿ bin im bin im bin ) nasabarsa maɗaukakiya tana tuqewa zuwa ga Annabi Ibrahim, alaihi salatu wassalam.

Mahaifiyarsa: Ita ce Aminatu (Āminah) 'yar Wahbi ɗan Abdu-Manaf ɗan Zuhrata ɗan Kilabi (Radhi Allahu anha). Alkunyarsa: Abul-Qasim, Abu Ibrahim.

Laqabinsa: Almusxafa yana da sunaye da suka zo a cikin Kur'ani mai girma kamar, Khataman nabiyyin, da Al'ummi da Almuzzammil da Almuddassir da Annazir da Almubin da Alkarim da Annur da Anni'ima da Arrahma da Al'abdu da Arra ' uf da Arrahim da Asshahid da Almubasshir da Annazir da Ad'da'i da sauransu.

Tarihin haihuwarsa: 17 Rabi'ul Auwal Shekarar Giwa (571m) dapat mash'hurin zance gun Ahlul Baiti (a.s), sebuah ce, 12 ga watan da aka ambata. Wurin haihuwarsa: Makka. Aikoshi: Aiko shi a Makka 27 Rajab yana xan shekara arba'in.

Koyarwarsa: ya zo da daidaito tsakanin dukkan halitta da 'yan'uwantaka da rangwame na gaba xaya ga wanda ya shiga musulunci, sa'annan ya kafa shari'a maxaukakiya da dokoki na adalci da ya karvo daga wajan Allah su kuma musulmi suka gare shi.

Kiransa: Ya kira mutane zuwa ga Tauhidi a Makka a voye shekara uku ya kuma kira su bayyane shekara goma. Hijirarsa: ya yi hijira daga Makka zuwa Madina a farkon watan Rabi'ul Auwal bayan shekara 13 daga aikensa, wannan ya faru ne sakamakon cutarwa daga kafirai gare shi da kuma ga sahabbansa.

Mu'ujizozinsa: Mu'ujizarsa madauwamiya ita ce Kur'ani amma waxanda suka faru a farkon Musulunci suna da yawa ba sa kuma kirguwa.

Matansa: KHadija 'yar Khuwailid (as) ita ce matarsa ​​ta farko, amma sauran su ne: Saudatu' yar Zami'a da A'isha 'yar Abubakar da Gaziyya' yar Dudan (Ummu Sharik) da Hafsa yar Umar da Ramla 'yar Abu Sufyan (Ummu Habibia) da Ummu Salama 'yar Abu Umayya da Zainab' yar Jahash da Zainab 'yar Huzaima da Maimuna' yar Al-Haris da Juwairiyya 'yar Al-Haris da Safiyya' yar Huyayyi xan Akhdabl.

'Ya'yansa: 1-Abdullah 2-Al-Qasim 3-Ibrahim 4-Faxima (as) a wani qaulin da Zainab da Ruqayya da Ummu Kulsum.

Yaqoqinsa: Allah ya yi wa Manzo izinin yaqar mushirikai da kafirai da munafukai, sai ya yi xauki ba daxi da su a wurare da yawa da mafi girmansu lagu: Badar- Uhud- Al-khandak (Ahzab) - Khaibar- Hunaini.


Don Allah idan har kaji dadin wannnan aplikasi taimaka a yi berbagi di Facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran media sosial dominan sauran yan uwa musulmi su ma suyi unduh su amfana.
Jika Anda memiliki peringkat untuk aplikasi bintang lima
Menampilkan lebih banyak

Apa yang baru

1.This Update includes bug fixes and improvements
2. New version with some awesome features
5.0

Beri peringkat aplikasi ini

Nilai sekarang
Saat ini dinilai 5.0 bintang

Info lebih lanjut

Diperbarui di 2022-03-25
Ukuran 8.81 MB
Versi sekarang 2.9
Membutuhkan Android 4.1 dan lebih tinggi
Peringkat Konten Siapa saja
Ditawarkan oleh first-rate-apps
Pengembang [email protected]
Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
first-rate-apps
Menampilkan izin untuk semua versi aplikasi ini
Aplikasi ini memiliki akses ke:
Pembaruan untuk Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa dapat secara otomatis menambahkan kemampuan tambahan dalam setiap grup. Belajarlah lagi

APK dipasang

Rayuwar Annabi Muhammadu SAW & Sahabai & Matayensa
first-rate-apps
icon-app-rating
Nilai aplikasi dengan memilih bintang