Jima'i Da Illolinsa
4.1
Contains ads
Thể loại Khác nhau Ngành kiến trúc Phiên bản tối thiểu DPI màn hình
4.1
1001 APK
universal Android 4.1
120 - 640dpi
Kích thước: 3.57 MB
Chứng chỉ: 921caea6f681dd8b413521ba1306d48784932925
Chữ ký SHA1: 4256f6420af6cd5bba6f342fd054d36df90c171a
Ngành kiến trúc: universal
DPI màn hình: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Thiết bị: laptop, phone, tablet
0 downloads Tải xuống trên Google Play
Tải xuống Jima'i Da Illolinsa APK miễn phíScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3Screenshot app 4Screenshot app 5Screenshot app 6Screenshot app 7

Tải xuống Jima'i Da Illolinsa APK miễn phí

Ilimin Jima'i Da Kuma Illolinsa Ga Rayuwar Dan Adam

Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi a daki kuma a kan gado yake.

Bari mu fara da wannan tambaya, kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da mace ba tare da Tweetsa wani abu na kariya ba (kororo); ya hadarin yadda wannan saduwa za ta kare da ciki yake?

Wannan bisa dalilan da aka sani ba abu ne mai sauki ba a iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya.

Kamar yadda aka ga wani bincike da aka yi a New Zealand, inda aka bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata, lamarin da ya sa da dama daga cikinsu suka fice saboda

Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata (miji da mata) 782.

Dukkanin ma'auratan sun rika tattara sexan saduwar da suke yi ta kullum ba tare da wani magani ko kariya ta daukar ciki ba, har sai da aka sami juna biyu 487.

Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce a yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai (misali a ce a wata daya ko wata biyu da sauransu).

Lokacin da aka fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta na mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu.

Một Wannan lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya.

Amma sex wannan lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wannan lokaci.

Một takaice jima'i sau daya a tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne a ma'arauta daya a cikin ashirin.

Wannan na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana, ba sai wata rana takamaimai ba, thống trị wadannan abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi.
Cho xem nhiều hơn
5.0

Xếp hạng ứng dụng này

Bình chọn bây giờ
Hiện được xếp hạng 5.0 các ngôi sao

Thêm thông tin

Cập nhật trong 2022-04-01
Kích thước 3.57 MB
Phiên bản hiện tạin 4.1
Yêu cầu Android 4.1 trở lên
Xếp hạng nội dung Tất cả mọi người
Cung cấp bởi Abrahamjr
Nhà phát triển [email protected]
Jima'i Da Illolinsa
Abrahamjr
Hiển thị quyền cho tất cả các phiên bản của ứng dụng này
Ứng dụng này có quyền truy cập vào:
Cập nhật cho Jima'i Da Illolinsa có thể tự động thêm các khả năng bổ sung trong mỗi nhóm. Tìm hiểu thêm

Cài đặt APK

Jima'i Da Illolinsa
Abrahamjr
icon-app-rating
Xếp hạng ứng dụng bằng cách chọn các ngôi sao