Jima'i Da Illolinsa
4.1
Contains ads
Type Variant architectuur Minimale versie Scherm DPI
4.1
1001 APK
universal Android 4.1
120 - 640dpi
Maat: 3.57 MB
Certificaat: 921caea6f681dd8b413521ba1306d48784932925
SHA1-handtekening: 4256f6420af6cd5bba6f342fd054d36df90c171a
architectuur: universal
Scherm DPI: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Apparaat: laptop, phone, tablet
0 downloads Verkrijg het via Google Play
Downloaden Jima'i Da Illolinsa APK gratisScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3Screenshot app 4Screenshot app 5Screenshot app 6Screenshot app 7

Downloaden Jima'i Da Illolinsa APK gratis

Ilimin Jima'i Da Kuma Illolinsa Ga Rayuwar Dan Adam

Wannan na nufin ke nan sai mu fara neman alkaluman da suka dace domin gano yadda girman wadannan hadurra da ke faruwa galibi a daki kuma a kan gado yake.

Bari mu fara da wannan tambaya, kamar yadda yawanci suka yi da saduwa kawai tsakanin namiji da foelie ba tare da sanya wani abu na kariya ba (kororo); ya hadarin yadda wannan saduwa za ta kare da ciki yake?

Wannan bisa dalilan da aka sani ba abu ne mai sauki ba a iya nazarinsa a dakin bincike na kimiyya.

Kamar yadda aka ga wani bincike da aka yi een Nieuw-Zeeland, inda aka bukaci wadanda suka shiga binciken su yi jima'i sau daya kawai a wata, lamarin da ya sa da dama daga cikinsu suka fice saboda sun kasa bin wannan ka'ida.

Watakila alkaluman da za mu ce sun dan fi kusanci da ingantattu su ne na wani nazari da aka yi a Turai wanda ya kunshi matasan ma'aurata (miji da mata) 782.

Dukkanin ma'auratan sun rika tattara bayanan saduwar da suke yi ta kullum ba tare da wani magani ko Kariya ta daukar ciki ba, har sai da aka sami juna biyu 487.

Hanya mafi sauki da za a iya kiyasin damar daukar ciki ita ce a yi amfani da wa'adin da aka sadu sau daya kawai (misali a ce a wata daya ko wata biyu da sauransu).

Lokacin da aka fi damar daukar ciki ga alama yana kasancewa ne kwanaki biyu kafin kwan halitta na mace ya je mahaifarta inda zai hadu da na namiji idan an sadu.

A wannan lokaci damar daukar ciki kashi 25 ce cikin dari kamar yadda kididdiga ta tabbatar a baya.

Amma bayan wannan lokacin kuma damar sai ta ragu matuka zuwa kashi biyar cikin dari kawai a sauran kwanakin wannan lokaci.

A takaice jima'i sau daya a tsakanin matasa yawanci zai iya samar da ciki ne a ma'arauta daya a cikin ashirin.

Wannan na nuna cewa damar za ta iya zuwa a kowa ce rana, ba sai wata rana takamaimai ba, domin wadannan abubuwa sun fi faruwa ne a yayin da kake matashi.
Laat meer zien
5.0

Deze app beoordelen

Beoordeel nu
Momenteel beoordeeld 5.0 sterren

Meer informatie

Bijgewerkt in 2022-04-01
Maat 3.57 MB
Huidige versie 4.1
Android vereist 4.1 en hoger
Inhoudsbeoordeling Iedereen
Aangeboden door Abrahamjr
Ontwikkelaar [email protected]
Jima'i Da Illolinsa
Abrahamjr
Toestemmingen weergeven voor alle versies van deze app
Deze app heeft toegang tot:
Updates naar Jima'i Da Illolinsa kan automatisch extra mogelijkheden toevoegen binnen elke groep. Leer meer

APK-installatieprogramma

Jima'i Da Illolinsa
Abrahamjr
icon-app-rating
Beoordeel de app door de sterren te selecteren