Makarantar Soyayya
1.0.0
Contains ads
Taper Une variante Architecture Version minimale Écran PPP
1.0.0
1004 APK
armeabi-v7a Android 4.4
160 - 640dpi
Taille: 23.29 MB
Certificat: 42eb05fdb493e2ffda861f713ba20c95ab59ace3
Signature SHA1: 47593334eb9a843bb0d52aacbf9dd77f7441fd74
Architecture: armeabi-v7a
Écran PPP: mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Dispositif: laptop, tablet, phone
1.0.0
1004 APK
x86_64 Android 4.4
160 - 640dpi
Taille: 23.71 MB
Certificat: 42eb05fdb493e2ffda861f713ba20c95ab59ace3
Signature SHA1: e64d01db922829a571e691e2416e8c39128a01fe
Architecture: x86_64
Écran PPP: mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Dispositif: laptop, tablet, phone
1.0.0
1004 APK
arm64-v8a Android 4.4
160 - 640dpi
Taille: 23.55 MB
Certificat: 42eb05fdb493e2ffda861f713ba20c95ab59ace3
Signature SHA1: 2848ecd9235200c89337fb7b28613d37534568a5
Architecture: arm64-v8a
Écran PPP: mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Dispositif: laptop, tablet, phone
1.0.0
1004 APK
x86 Android 4.4
160 - 640dpi
Taille: 16.29 MB
Certificat: 42eb05fdb493e2ffda861f713ba20c95ab59ace3
Signature SHA1: d14925b9c45459e3a42b9381c791a18cdb01b5e6
Architecture: x86
Écran PPP: mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Dispositif: laptop, tablet, phone
1.0.0
1004 XAPK
universal Android 4.4
120 - 640dpi
Taille: 15.64 MB
XAPK: 38.95 MB
Certificat: 42eb05fdb493e2ffda861f713ba20c95ab59ace3
Signature SHA1: 9c26b92700825679903587e92d0c470d7ba130dd
Architecture: universal
Écran PPP: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), tvdpi (213dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
Dispositif: phone
0 downloads Obtenez le sur Google Play
Télécharger Makarantar Soyayya APK gratuitScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3Screenshot app 4Screenshot app 5Screenshot app 6

Télécharger Makarantar Soyayya APK gratuit

Ina Masoyan Asali, Soyayya dadi tafi zuma dadi !!!

Akwai wata magana ko karin magana da masoyan asali suke fadi akan soyayya, wato SOYAYYA dadi tafi zuma dadi! wannan haka yake tabbas babu abin da yafi donc papa a rayuwa inkasameshi ke ko kai da masoyinki ko masoyiyarka ka chaba, haka zalika kema kincaba.

Soyayya fa halitta neh kuma kamar yadda ubangiji ya haliccemu maza da mata yasanya wannan halintan a zuciyarmu wato halittar so.

Wannan manhaja mai suna Makarantar soyayya ya qunshi kalamai da rubuce rubuce masu dadi da mahimmanci akan soyayya, donc, kauna da sauransu. Iya kalaman soyayya da cika alqawari da kula da junanku amatsayinku na masoya shi ne zai qara danqon soyayyanku.

wasu daga cikin kalaman soyayyan da yakamata kina fadi masa ko kana fadiwa masoyiyarka sunhada da

Amincin Allah da kariyarsa da yaddarsa su tabbata ga sarauniyar kyawawa. Tauraruwa mai haskaka duniya. Gani nazo gareki ko na samu jin daddadan kalamanki masu sanya nutsuwa ga mai sauraro. Sannan naga kyakkyawar surar da Allah ya baki wadda ke samar da farin ciki da nishadi ga mai kallo. Taku kike tamkar sarauniya, ina so nayi amfani da wannan damar na bayyana miki yadda sonki yake a cikin zuciyata, sonki yabi jijiya ya ratsa tsoka ya fasa kashi da bargo da ke nake rayuwa sonki shi ne ya jikinato jinin. Yabonki shi ne abincina begenki shi ne ruwan shana, kaunarki ita ta zamto min numfashi na, mon seul ba zan iya rayuwabaa idan babu ke kece farin ciki na da tunaninki nake kwana da yabonki nekin tashi da ci farini ducenki nake yke nce n zuciya ke ce abar alfaharina kece kadai idaniyana ke iya gani, ki tallafawa dan marayan da ya rasa duk wani farin ciku don ganin ya sameki. Kece kadai zaki iya dawomin da farin ciki na da walwalata da dariyata idan kikace bakya sona zan rasa rayuwata.

Zuwa ga bakuwar zuciya mai kyakkyawar fuska hadi da kyakkyawan suna mai dadin kamshi mai kyakkyawan Murmushi mai zazzakar murya, ita ke sani na manta komai. Haka kyawawan idanuwanki sukansa na zamanto makaho a yayin da suka yo arba da kyakkyawar mace tana kusanto almajirinta, idan naji an kira sunanki sai naji wani jishadi tamkarige un yimun albishir da murijina, hadi da duk kaina farin ciki na idan na tunaki sai naji wani shauki ko aiki ki yarda da ni ki sani a cikin zuciyarki sarauniyar mata.
Montre plus

Quoi de neuf

Soyayya Dadi Tafi zuma zaqi.
Makarantar Soyayya
So
5.0

Noter cette application

Évaluez maintenant
Actuellement évalué 5.0 étoiles

Plus d'informations

Mis à jour dans 2022-03-25
Taille 23.29 MB
Version actuelle 1.0.0
Nécessite Android 4.4 et plus
Évaluation du contenu Tout public
Offert par ChoiceSSB
Développeur [email protected]
Makarantar Soyayya
ChoiceSSB
Affichage des autorisations pour toutes les versions de cette application
Cette application a accès à:
Mises à jour de Makarantar Soyayya peut ajouter automatiquement des capacités supplémentaires au sein de chaque groupe. Apprendre encore plus

APKs installer

Makarantar Soyayya
ChoiceSSB
icon-app-rating
Évaluez l'application en sélectionnant les étoiles