Typ | Variante | ||||
---|---|---|---|---|---|
2 APK | |||||
Größe: 998.88 KB Zertifikat: 27fb11fcae963495c1afd6498d54f05cc47f2b5c SHA1-Signatur: 358e218b6c819bbfce71c56e2b45eebaa8f6fa5c Die Architektur: universal Bildschirm-DPI: nodpi Gerät: laptop, phone, tablet |
Herunterladen Hasbi Al-Muhaiminu APK frei
Hasbil Muhaiminu in Arabisch, Trans & Hausa - Shaykh Ibrahim Niass
بسم الله الرحمن الرحيم
صلى الله على الفاتح الخاتم العظيم
قصيدة تشكل حروف أوائل أبياتها قوله تعالى: {حسبنا الله ونعم الوكيل} .قالها مولانا شيخ الإسلام الحاج إبراهيم بن عبد الله انياس رضي الله عنه وأرضاه وعنا به آمين.
ما قرأها خائف إلا أمن وانقلب بنعمة وفضل كما قال الله تعالى, ومن لازمها مرة واحدة صباحا ومساءا لا يمسه سوء هو وأهله وأحبابه, ولا يبقى له عدو إلا هلك أو أصيب بمرض.
فاتقوا الله تعالى أيها المسلمون! واعلموا أن هذه القصيدة درع في الحضر والسفر وسائر الشدائد وهي كنز المحتاج, فهي تكفيك وتكفي أهلك وذريتك إن لازمت قراءتها, ولا يطلب قارءها شيئا من الله تعالى إلا أعطاه إياه, وبالتجربة تعرف حقائق الأشياء
Da sunan Allah Mai rahma Mai Jinkai
Allah yayi salati ga Mabudi Cikamaki Mai Girma
Wannan kasida ce Wadda haruffan farkon baitukanta suka yi kama da fadinsa Allah Ta'aka {Hasbunallahu wa ni'imal wakilu}.
Maulana Shaikhul islami Alhaji Ibrahimu dan Alhaji Abdullahi Inyas Allah ya yarda da shi kuma ya yardar da shi, yarda da mu saboda shi Amin, leuchten ya yita.
Babu wani mai jin tsoron da zai karanta ta sai ya Zama ein cikin aminci ya koma da ni'ima da fifiko kamar yadda allah Ta'ala ya fada, duk wanda ya lizimce ta sicher da Yamma kafa Daya-daya, zu Babu wani mummunan abu da zai gleichen shi, shi da iyalinsa da masoyansa kuma duk makiyinsa zai mutu ko kuma ya hadu da wata mummunar Rashin lafiya.
Ku ji tsoron Allah Ta'ala ya ku Musulmi! Ku sani CEWA Wannan kasida Sulke ce ein zaman gida da tafiya da sauran tsanance-tsanance, kuma Taskar mabukaci ce ta ishe ka kuma ta ishi iyalinka da zariyarka idan ka lizimci karanta ta, duk wanda yake karanta ta ba zai nemi wani abu a wurin AllahTa'ala ba sai ya Baschi shi, da jarrabawa ein ke gano hakikanin abubuwa.
Yahya Nuhu Sallau (Khalifa)
Sallawi.

Zeig mehr
Mehr Info
Aktualisiert in
2021-09-11
Größe
998.88 KB
Aktuelle Version
Benötigt Android
2.0 and up
Inhaltsbewertung
Jedes Alter
Angeboten von
Usmaniyya
Entwickler [email protected]