Typ | Variante | ||||
---|---|---|---|---|---|
8.3 1002 APK | |||||
Größe: 3.32 MB Zertifikat: 994b5aae9b8203e2dcf9d2a85f93451a8215373e SHA1-Signatur: 8c339634383a38e90ce0aac439cd82339f97f4f5 Die Architektur: universal Bildschirm-DPI: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi) Gerät: laptop, phone, tablet |
Herunterladen Biyayya Ga Iyaye APK frei
Tasirin Da Kuma Amfanin Biyayya Zuwaga Iyaye
Abdullahi RA yace Na tambayi Manzon Allah SAW cewa wane aikine Allah mai girma da daukaka yafi so sai yace Sallah akan lokacinta sai nace sannan mich Sai yace Bin Iyaye sai nace sannan mich Sai yace Sannan Jihadi don daukaka kalmar Allah. Sannan yace ya fada mun wainnan abubuwan kuma da naso ya karamun da ya karamin.
Abdullahi bin Umar RA Yace Yardan Allah Yana Cikin Yardan Iyaye Kuma Fushin Allah Yana Cikin Fushin Iyaye Wato Wanda Iyayensa Suka Yarda Dashi zu Allah Zai Yarda Shi Haka Ma Idan Iyayensa Suna Fushi Dashi zu Allah Ma Yana Fushi Dashi.
A wani hadisin kuma Abdullahi dan Abbas yace Lallai ni ban san wani aiki wanda yafi kusanci zuwa ga Allah ba fiye da biyayya
ga Mahaifiya Duka Hadisan Suna Cikin Al-Adabul Mufrad.
Allah kasa mu kasance masu farantama Iyayen mu

Zeig mehr
Mehr Info
Aktualisiert in
2022-05-19
Größe
3.32 MB
Aktuelle Version
8.3
Benötigt Android
4.1 und höher
Inhaltsbewertung
Jedes Alter
Angeboten von
Abrahamjr
Entwickler [email protected]