Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata
1.0
Contains ads
类型 变体 建筑学 最低版本 屏幕 DPI
1.0
11 APK
universal Android 4.1
120 - 640dpi
尺寸: 4.27 MB
证书: fe5b05255d3d5de23f1c18df3cc4c7a0a37e2b82
SHA1 签名: b65a4be5ca8b80098cce44077f25ead770f11c6c
建筑学: universal
屏幕 DPI: ldpi (120dpi), mdpi (160dpi), hdpi (240dpi), xhdpi (320dpi), xxhdpi (480dpi), xxxhdpi (640dpi)
设备: laptop, phone, tablet
0 downloads 得到它在谷歌播放
下载 Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata 无 APKScreenshot app 1Screenshot app 2Screenshot app 3

下载 Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata 无 APK

Soyayya da gaskiya da kuma koyon yadda ake tsara mata a soyayya

wannan sabuwar manhaja tamu mai suna'yawayya da tsara mata;' mun hada ta ne domin maza da kuma mata wadda suke sabbi a soyayya ko wayanda zasu fara soyayya,ta yadda zasu koyi irin kalamai da kuma dabi'un mata da maza wadda kowa yakeso da wanda basa so。

    Kuma wanna manhaja ta dauko wassu sabbin zafafan kalaman soyayya wayanda suke jawo hankalin mace ko hankalin namiji yaji ya kamu ko ta kamo da soyya cikin hikima da ilimi duk a cikin wannan manhaja tamu。

    Kadan daga cikin irin abubuwan da suke ciki wanda zaka ko zata koya sun hada da kamar su:

HALAYEN DA MATA SUKAFI TSANA WAJEN MAZA。

Akwai wasu halaye daya kamata ka daina lokachin da zakaje wajen mace dan nemaan soyayyarta da kuma lokachin da ka zama wanda take so。

1 Yawan tambaya mai wannan halayya ya kan fita daga zuciyar mata

2 kasani dole ne ka dan yiwa wadda kake so hidima koda kuwa ba aurenta zakayi ba,mata basu son marowacin saurayi,kai da kanka ma tuni kasan kyauta na jawo shakuwa shakuwa kuwa tana saka SO。

3 Idan ka tabbata ka zama wanda采取如此sosai到kaima sai ka dan ja naka class din,kilan kace meyasa to ka lura ko abinci ne kake kullum isarka zaiyi itama mace ai haka take

4 yanada kyau kwarai ka zama gwani wajen furta KALAMAN SO suma suna taka muhimmiyar rawa ka zama mai matukar tsafta,dan kuwa kamar yadda kake ganin yam mata idan sun dau wanka kaji sun birgeka,haka suma matan kalar wadannan samarin ke birgesu。

DABARAR SACE ZUCIYAR BUDURWA DA KAKE KAUNA。

FARKON HADUWARKU yanzu lokachi ya chanza an daina furtawa yam mata KALMAR SO a haduwar farko,lallai ne idan kana so kasamu karbuwa wajen mace to kasamu wata hanya wadda zaku ringa haduwa kuna fira,

a cikin firar kada ka kuskura ka nuna mata alamomin So ka kyaleta zuwa gaba zata sani kayi kokarin sakata daria a lokacin da kuke tare,idan kuka fara shakuwa ka ringa nuna mata duk duniya bakaga macen data tsaru ba kamarta amma kada ka zaKe a wannan fannin ,

Sannu a hankali sai ka fara aika mata text ta ido kuma zuwa lokachin ka dan ringa tambayarta cewa Wai wane mai tsananin sa,ne ya mallaki zuciyar wannan tsadaddiyar yarinyar?

Idan har ta basar da zanchen tofa kachi gari ko kuma tace ma wani ne kuma taKi fada maka sunansa to kai din take nufi sai achigaba da buga Harqallah

    Bugu da kari wannan babbar manhaja tamu tana da alaka da wayannan muhimman abubuwa a duniyar soyayya a koda yaushe kamar irin su:

* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya masu dadi
* yadda ake soyayya
* rayuwar aure da soyayya
* soyayya da amana
* soyayya
* Soyayya
* littafan soyayya
* soyayya da tausayi
* hakkin miji akan matarsa
* matar aure,matar sunnan
* soyayya zalla
* soyayya da kishi
* hausa
* soyayyar hausawa
* aure,auren hausawa
* soyayya da aure
* kalaman Sace Zuciyar mata
* soyayya da rikon amana
* soyayya
* koyi soyayya
* soyayya zallah
* soyayya da farin ciki
* zaman aure
* soyayyar zamani
* yadda ake soyayya
* kalaman soyayya
* soyayyar zamani da yan zamani
* littafan soyayya
* masoya
* littafin soyayya
* ilimin soyayya
* aure da jima'i
* rayuwar aure da zaman aure
* rayuwar aure
* ilimin aure da soyayya
* makauniyar soyayya
* samfurin kalaman soyayya
* soyayya zallah
* sakonnin kalaman soyayya a hausa
* sakonnin soyayya
* kundin kalaman soyayya
* kundin masoya
* soyayya da aure
* rayuwar soyayya da aure da jima'i

Dafatan zakuji dadin wannan manhaja,kada ku manta da yin rate na wannan app din。
展示更多

什么是新的

* soyayya da aure
* soyayya da shakuwa
* kalaman soyayya
* samfurin kalaman soyayyar hausa
* kalaman soyayya hausa da turanci
* soyayya
* soyayya zallah
Soyayya da jima'i
5.0

评价这个应用

现在就评价吧
目前评级 5.0 星星

更多信息

更新于 2022-04-01
尺寸 4.27 MB
当前版本 1.0
需要安卓系统 4.1 及更高版本
内容评级 适合所有人
由...提供 sabilujmr
Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata
sabilujmr
显示此应用所有版本的权限
这个应用程序可以访问:
更新到 Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata 可以在每个组内自动添加附加功能. 了解更多

APKs 安装

Soyayya da gaskiya; koyi yadda ake tsara mata
sabilujmr
icon-app-rating
通过选择星星来评价应用程序